fidelitybank

An tsamo mutumin da ruwa ya tafi da shi a Kwara

Date:

An gano gawar wani mutum mai shekara 47 wanda ambaliyar ruwa ta tafi da shi a Illorin, babban birnin jihar Kwara.

Lamarin ya faru ne kwanaki biyu da suka gabata.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa mutumin wanda ba a san ko wane ne ba, ya gamu da ajalinsa da yammacin ranar Litinin bayan mamakon ruwan sama da aka samu.

Mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta jihar, Hassan Adekunle, ya ce wani ne mai suna Mr Saheed ya sanar musu abin da ya faru, inda ya ce zuwa yanzu sun miÆ™a gawar mutumin ga jami’an karamar huku mar Illorin ta yamma.

Ya buƙaci mutane da su yi taka tsan-tsan a harkokinsu na yau da kullum, sannan su guji yawo nan zuwa can lokacin da ake ruwan sama.

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp