fidelitybank

An tisa kayar mutanen da suka tayar da hargitsi a kotu yayin yanke hukuncin APC

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta bayyana a ranar Juma’ar da ta gabata cewa, ta tasa keyar wasu mutane biyu a gidan yari biyo bayan kama su da laifin mamaye babbar kotun jihar a ranar Laraba.

Wasu ‘yan daba da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun hargitsa zaman kotun da mai shari’a, Nayai Aganaba ke jagoranta a shari’ar da ake tafkawa a unguwanni da kananan hukumomi da kuma ‘yan majalisar wakilai na jam’iyyar APC a jihar.

Rundunar, a wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan, SP Asinim Butswat ya fitar ranar Juma’a, ta bayyana wadanda ake zargin Promise Ogilogi da Azibabin Adiki.

Kwamishanan ‘yan sandan jihar Bayelsa, CP Ben Nebolisa Okolo, fdc, ya tuhumi jami’an ‘yan sanda da su kamo wadanda ake zargi da guduwa, sannan ya yi gargadin babu shakka cewa, rundunar ta shirya tsaf domin tunkarar duk wani mutum ko kungiyar da ta boye mutane, domin kawo cikas ga zaman lafiya da ake samu a jihar.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp