fidelitybank

An taya rigar da aka sanyawa Messi dala miliyan 1

Date:

Wani dan majalisar dokokin Oman ya ba kyaftin din Argentina, Lionel Messi tayin dala miliyan 1 kan bisht da ya saka lokacin da ya daukI kofin duniya na 2022.

Messi ya taimakawa kasarsa lashe gasar a Qatar 2022 bayan ta doke Faransa a bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Yanzu haka dai wani lauya kuma dan majalisa a kasar Oman Ahmed Al Barwani ya mikawa matashin mai shekaru 35 tayin da yake fatan ganin wannan shahararriyar rigar ta ci gaba da kasancewa a yankin gabas ta tsakiya.

“Daga Masarautar Oman ina taya ku murnar lashe gasar cin kofin duniya na Qatar 2022 … bisht na Larabci, alamar chivalry da hikima.

“Ina ba ku dala miliyan 1 a madadin wannan bisht,” in ji Al Barwani a cikin wani sakon Twitter.

A halin yanzu Messi yana hutun Kirsimeti tare da danginsa a Buenos Aires.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp