fidelitybank

An siyawa Rochas Okorocha fom ɗin Naira miliyan 100 na takarar shugaban ƙasa

Date:

Sanata mai wakiltar Imo ta Yamma, kuma dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Rochas Okorocha, a jiya ya ce, Najeriya a halin yanzu tana bukatar mai samar da arziki wanda zai iya tantancewa da kuma zaburar da tattalin arzikin kasa.

Ya ce akasarin wadanda ke takarar shugaban kasa manajojin arziki ne wadanda ba su dace da aikin sake fasalin kasar nan don yin aiki kamar yadda lamarin yake bukata ba.

Okorocha wanda ya yi magana jim kadan bayan gabatar da fom din takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da kungiyar New Nigeria Movement ta siya masa ya yi alkawarin samar da arziki ga Najeriya idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa.

Ya kara da cewa halin da Najeriya ke ciki a halin yanzu, ya bukaci mutumin da ke da ikon shigar da matasa da matan Najeriya a fannin samar da albarkatu.

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp