Rahotanni daga jihar Bauchi na cewa, an samu jinkirin kayan aiki a mazaɓar Madachi, a Kofar Fada da ke Ƙaramar hukumar Katagum.
A mazaɓar Shagari da ke tsakiyar Bauchi ita ma ana fuskantar wannan matsala ta rashin kai kayan aiki a kan lokaci.
Karanta Wannan: Buhari ya kada kuri’a a Daura
Hakan abin yake a ƙofar gidan yari, kan kusurwar fada da sauran wasu wurare.