fidelitybank

An samu gawar mutane 7 a ambaliyar Neja

Date:

Rahotonni na cewa masu aikin ceto sun zaƙulo gawar mutum bakwai da ambaliyar ruwa ta binne ƙarƙashin ɓaraguzai a jihar Neja, kamar yadda hukumar agaji ta jihar Nsema ta bayyana.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito shugaban hukumar Abdullahi Baba Arah na cewa, hakan ya sa adadin waɗanda aka tabbatar da mutuwarsu ya zama 160 a ranar Talata. Sai dai alƙaluman sun sha bamban da waɗanda gwamnatin jiha da na ƙaramar hukumar suka bayar na mutum 200.

Abdullahi ya ce mutanen gari ne suka taimaka wajen aikin ceton, inda aka zaƙulo gawa huɗu ranar Litinin, da kuma uku ranar Talata.

A jiya Talata kwamashinan agaji na jihar, Ahmad Sulaiman, ya ce sama da mutum 200 ne suka mutu, sannan ana neman wasu da dama.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp