fidelitybank

An samu gagarumin sauyi a zaben baya – Gwamnatin Tarayya

Date:

Fadar gwamnatin ta ce, zabukan da aka yi na shugaban ƙasa da ‘yan majalisun dokoki na tarayya ranar 25 ga watan Fabarairu, gagarumin cigaba ne idan aka kwatanta da zaɓukan da aka yi a ƙasar a baya.

A wata sanarwa da kakakin shugaba Buhari, Mallam Garba Shehu ya fitar, fadar ta ce, duk da cewa an samu wasu matsaloli nan da can, wannan ba zai sa a ce zaɓen ya gaza ba.

Fadar shugaban ta nuna godiya kan damuwar da manyan jagororin masu sanya ido na ƙasashen waje suka nuna a kan matsalolin da aka samu kan kayan aiki a lokacin zaɓukan.

Buhari ya koma fadar gwamnati daga Daura

Sanarwar ta ce duk da ‘yan matsalolin da aka samu ba za a ce zaɓen ya gaza ba, illa dai waɗanda suka faɗi ne suke nuna gazawarsa.

Kakakin ya ce zaɓen na Najeriya ba shi kaɗai ba ne ake samun ire-iren waɗannan matsaloli abu ne da kusan a kowa ce ƙasa ake iya samu a zaɓe.

Ta nuna cewa ko ba komai yadda Ma’aikatar harkokin waje ta Amurka da Firaministan Birtaniya Rishi Sunak da sauran shugabannin Afirka ta Yamma da na Tarayyar Afirka suka taya murna ga dan takarar APC Bola Ahmed Tinubu, wanda ya yi nasara a wannan zaɓe da ya kasance wanda aka fi fafatawa a tarihin Najeriya, hakan ya nuna cewa abin a yaba ne.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp