fidelitybank

An saki mawaki Ice Prince daga gidan Yari

Date:

An sako mawaki, Panshak Henry Zamani, AKA Ice Prince Zamani, daga gidan yari.

Idan dai za a iya tunawa, an tasa keyar Ice Prince a gidan yari na Ikoyi bisa zarginsa da sace wani jami’in da ya yi garkuwa da shi da misalin karfe 3 na safe saboda tukin mota ba tare da tambarin mota ba.

Ya musanta aikata laifin ne a lokacin da aka karanta masa tuhumar da ake masa a kotun majistare da ke Ajah a jihar Legas.

Alkalin kotun mai shari’a Taiwo Oyaniyi ya bayar da belinsa a kan kudi naira 500,000 sannan ya bukaci a ba shi mutum biyu wadanda za su tsaya masa.

An tattaro cewa an saki mawakin ne bayan cika sharuddan belin ranar Alhamis.

Da yake tabbatar da ci gaban, Ice Prince ya wallafa a shafinsa na Twitter, “‘Yanci ba shi da tsada.”

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp