fidelitybank

An sake kwatawa: ‘Yan ta’adda sun kara hallaka mutane da dama a Neja

Date:

Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki kan wasu mutane a jihar Neja, tare da hallaka mutane da dama a yankunan.

Jaridar Daily Trust ta tahoto cewa, akalla mutane takwas ne aka kashe, yayin da aka sace 14 da suka hada da mata biyar a kauyukan Gpekure, Makuba da Galapai a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja.

Rahotanni sun nuna cewa, mutanen yankin sun kasance cikin farmakin ‘yan ta’adda tun daren Juma’a da suka fara kai hari a Gpekure, inda suka kashe mutane bakwai tare da sace wasu bakwai.

Hare-haren sun tilastawa mazauna yankin da dama, musamman mata da yara yin gudun hijira zuwa sansanonin ‘yan gudun hijira da ke Zumba da Gwada da kuma makarantar Sakandare ta Gwamnati (GDSS) da ke Shiroro.

Wani mazaunin garin ya shaida cewa, an kai hari a Gpekure da Makuba da misalin karfe 11 na daren ranar Asabar, yayin da na Galapai aka kai harin da misalin karfe 1:00 na ranar Lahadi.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp