fidelitybank

An sake kama Fursunoni 51 da suka tsere daga gidan yarin Maiduguri

Date:

Hukumar gidan gyaran hali ta Najeriya ta ce ta sake kama wasu fursononi cikin waÉ—anda suka tsere daga gidan yari a Maiduguri na jihar Borno lokacin ambaliyar ruwan da aka yi a watan Satumba da ya gabata.

Kakakin hukumar, Abubakar Umar ya shaida wa BBC cewa an samu nasarar sake kama 51 daga cikin mutanen 271 da suka tsere.

Ya kuma ce suna aiki haÉ—in gwiwa tsakaninsu da jami’an tsaro da dama, inda ya ce suna bai wa juna bayanan sirri da zai taimaka musu wajen yin aiki.

“Lokacin da abin ya faru, fursunoni 271 ne suka tsere. Yanzu mun yi nasarar sake kama 51 daga cikinsu,” in ji Umar.

Ya ce suna ci gaba da ƙoƙari wajen ganin sun kama waɗanda suka rage.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp