fidelitybank

An sake kai hari jihar Benue bayan an bude wuta a kan mazauna

Date:

Wasu mutane dauke da makamai da ake zargin makiyaya ne da ke haddasa rikici a jihar Benue sun sake kai hari kan al’ummar Tse Ikyem da ke karamar hukumar Logo a jihar.

Harin ya faru ne da rana da misalin karfe hudu na safiyar ranar Asabar.

Maharan sun kutsa kai cikin al’umma inda suka bude wuta kan mazauna garin, inda suka kashe mutane uku, yayin da wasu da dama suka samu munanan raunuka.

Wata majiya da ta tabbatar wa wakilinmu faruwar lamarin, ta ce an kai harin ne a unguwar Anawah inda aka kashe akalla mutane biyu a ranar Lahadi, 23 ga Oktoba, 2022.

Wadanda aka kashe a harin na ranar Asabar sun hada da Solomon Ukoom, Mrs Eunice Torkwase Joe Kpei da Mista Mfeseer Iorbume.

Da aka tuntubi jami’ar hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Binuwai, SP Catherine Anene, ta tabbatar da cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu sakamakon wannan mummunan lamari.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp