fidelitybank

An sace shugaban matasan Sapele-Okpe

Date:

Ana zaman dar-dar a garin Sapele da ke karamar hukumar Sapele ta jihar Delta yayin da a ranar Laraba wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da shugaban matasan yankin Sapele-Okpe, mai suna Egbejule.

Ana zargin cewa, Shugaban ya je wasan kwallon kafa ne a Makarantar Firamare ta Ogodo da ke Unguwar Ajogodo, Sapele, inda ‘yan bindigar suka yi harbi da bindiga suka yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba a sani ba.

Mahara sun yi amfani da damar wajen yin sata yayin da matasa ke nuna adawa da sace sacen.

Lamarin da ya sanya mazauna yankin guduwa domin tsira da rayukansu yayin da matasan Ajogodo suka fito da yawansu, da safiyar Alhamis suka tare babbar titin da ta nufi makarantar firamare ta Ogodo.

Sai da sojoji suka shiga cikin gaggawa domin tarwatsa matasan.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Delta, DSP Bright Edafe har yanzu bai amsa kiran da aka yi masa ba, da kuma amsa sakon da aka aika masa.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp