fidelitybank

An sace Dalibai 5 Mata a Katsina

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar Laraba, sun yi garkuwa da wasu dalibai mata 5 na jami’ar tarayya da ke Dutsin-ma (FUDMA) a jihar Katsina.

Rahotanni na cewa, an sace daliban ne a gidansu da ke bayan makarantar Mariamoh Ajiri Memorial International School, daura da hanyar Tsaskiya da misalin karfe 2:30 na safe.

Majiyoyi da dama da suka hada da ma’aikata da daliban jami’ar sun tabbatar wa DAILY POST hakan.

A cewar daya daga cikinsu, ‘yan bindigar da yawansu ya kai dauke da muggan makamai, sun kai hari gidan daliban da ke kan hanyar Tsaskiya tare da yin garkuwa da su da karfi.

Shi ma jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ASP Abubakar Sadiq Aliyu, ya tabbatar da sace mutanen.

Ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargi da hannu a lamarin.

Ya kuma kara da cewa, ana ci gaba da gudanar da bincike domin gano musabbabin faruwar lamarin tare da samun nasarar kubutar da daliban da aka sace.

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp