fidelitybank

An sa ranar da za yi zaben kasar Senegal

Date:

A jiya ne aka kammala tattaunawar da shugaban kasar Senegal Macky Sall ya kira kan rikicin siyasar kasar tare da yarjejeniyar gudanar da zaɓe a ranar 2 ga watan Yuni, kamar yadda gidan talabijin na ƙasar RTS ya ruwaito.

Duk da cewa mafi yawan ‘yan adawa sun kaurace wa tattaunawar, waɗanda suka mamaye taron ƴan ƙawancen Sall ne.

Wakilai, da suke magana a RTS, sun nuna cewa ranar da aka zaɓa za ta ba da damar gudanar da zabukan bayan sallar Idi da kuma gabanin damina.

Duk da iƙirarin da Shugaba Sall ya yi na cewa wa’adinsa zai kare ne a ranar 2 ga Afrilu, mahalarta taron sun ba da shawarar ya ci gaba da aiki a matsayin shugaban ƙasar har sai an rantsar da magajinsa.

Waɗannan shawarwarin daga tattaunawar za su buƙaci amincewar shugaban kasa kafin a mika su ga Majalisar Tsarin Mulki don tabbatar da su.

Ƙasar Senegal dai ta tsinci kanta a cikin rikicin siyasa mafi muni cikin shekaru da dama bayan da shugaba Sall ya yanke shawarar ɗage zaben na ranar 25 ga watan Fabrairu.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp