fidelitybank

An rufe filin jirgin saman Legas saboda an tsinci gawa

Date:

An rufe filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas na wani dan lokaci da sanyin safiyar ranar Alhamis, 19 ga watan Mayu, bayan da aka tsinci gawar wani mutum da aka daure a kan titin jirgin sama mai lamba 18 na filin jirgin saman.

Kawo yanzu dai ba a tantance ko waye gawar ba, haka kuma, ba a iya tantance ko jirgin ne ya fado da mamacin ko kuma ya sauka a kan titin jirgin.

Sai dai jami’an filin jirgin sun bayyana cewa, an rufe titin jirgin na wani dan lokaci yayin da tawagar jami’an hukumar kula da filayen jiragen sama ta tarayyar Najeriya da rundunar ‘yan sandan Najeriya suka É—auke gawar daga titin jirgin.

A yayin rufe titin jirgin na wucin gadi, an hana zirga-zirgar jiragen sama na kasa da kasa sauka da tashi daga tashar jiragen sama na kasa da kasa.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp