fidelitybank

An rantsar da Sojan da ya jagoranci juyin mulki a Burkina Faso

Date:

An rantsar da sojan da ya jagoranci juyin mulki a Burkina Faso a matsayin shugaban ƙasa na riƙon ƙwarya.

Sanye da kakin soja da jar hula, Paul-Henri Damiba, ya ci alwashin yin aiki da kundin tsarin mulkin kasar, yayin wani taƙaitaccen biki a babban birnin ƙasar, Ouagadougou.

Mista Damiba ya jagoranci dakarun soja wajen tumɓuke gwamnatin Shugaba Roch Kabore a watan da ya gabata suna masu zargin sa da gazawa wajen daƙile hare-haren masu iƙirarin jihadi.

Sojojin sun ce, za su dawo da kundin tsarin mulki amma ba su faɗi lokacin dawo da mulkin farar hula ba.

Yankin Afirka ta Yamma ya fuskanci jerin juyin mulki a ‘yan shekarun nan. In ji BBC.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp