Sabon sarki Alhaji Hameem Nuhu Muhammad Sunusi, ya samu sarauta a garin Dutse jihar Jigawa.
A yau ne aka gudanar da bikin rantsar sa sabon sarkin.
Sarki Hameem, ya dai samu sarautar ne bayan da gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, ya nadashi bayan mutuwar mahaifin shi.