fidelitybank

An raba rukunin kungiyoyin da za su barje gumi a gasar nahiyar Turai

Date:

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, UEFA, ta raba jaddawalin rukuni na kungiyoyin nahiyar Turai da za su fafata a kakar ta bana.

cikin rukunin na A akwai:

Bayern Munich

Manchester United

FC Copenhagen

FC Galatasaray

Rukunin B:

Sevilla

Arsenal

PSV Eindhoven

RC Lens

Rukunin C:

Napoli

Real Madrid

FC Braga

FC Union Berlin

Rukunin D:

Benfica

Inter Milan

FC Salzburg

FC Real Sociedad

Rukunin E:

Feyenoord

Atletico Madrid

S.S Lazio

Celtic FC

Rukunin F:

PSG

Borrusia Dortmund

AC Milan

Newcatles United

Rukunin G:

Manchester City

RB Leipzig

FC Crvena Zvezda

FC Young Boys

Rukunin H:

Barcelona

FC Porto

Shakhtar Donestk

FC Royal Antwerp

daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp