fidelitybank

An nada Birgediya Janar Sani Sulaiman sabon kwamandan runduna ta 34

Date:

Rundunar sojin Najeriya ta ce Birgediya Janar Sani Sulaiman ya zama sabon Kwamanda na 34 ta Artillery Brigade na Sojojin Najeriya dake Obinze a Owerri.

Mataimakin daraktan hulda da jama’a na rundunar, Kaftin Joseph Akubo ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Owerri ranar Alhamis.

Akubo ya ce, tsohon kwamandan, Birgadeiya Janar Raymond Utsaha ya mika wa Sulaiman ragamar kama aiki a wani gagarumin biki a shelkwatar a ranar Laraba, 9 ga Maris.

A jawabinsa Utsaha ya bukaci hafsoshi da sojoji da su kara himma tare da baiwa sabon kwamandan hadin gwiwa, domin ciyar da kasa gaba.

 

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp