fidelitybank

An naɗa sabon mukaddashin babban Akanta na tarayya

Date:

Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Mista Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku a matsayin mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), biyo bayan binciken da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) na Babban Akanta Janar na Gwamnatin Tarayya, Ahmed Idris.

Hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da kwanan watan 20 ga Mayu, 2022 mai dauke da sa hannun Aliyu Ahmed, Babban Sakatare (Kudi), Ma’aikatar Kudi, Kasafin Kudi da Tsare-Tsare na Kasa.

Wasikar ta ce nadin yana jiran sakamakon binciken.

A wannan matsayi, ana sa ran Mista Anamekwe zai gudanar da aikinsa bisa bin ka’idojin da kuma kiyaye mafi girman kwarewar da ake sa ran jami’in da ke aiki a matakinsa.

Mista Anamekwe yana da Higher National Diploma (HND) a Accountancy a Institute of Management and Technology (IMT) Enugu, da Master of Science (M.Sc) a fannin sarrafa kudi daga Jami’ar Common Wealth da ke Belize.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp