fidelitybank

An mika tsohon mai kamfanin Kirifto zuwa Amurka ya girbi abun da ya shuka

Date:

Sam Bankman-Fried, tsohon shugaban kamfanin kirifto da ya karye wato FTX, ya isa birinin New York daga Bahamas don fuskantar tuhume-tuhumen da ake masa.

Mahukunta a Amurka sun ce an kai matashin mai shekaru 30 Amurka ne bisa zargin aikata almundahana mafi girma da aka taba yin irinta a tarihin kasar.

Duk da musanta zargin da ake tuhumar sa da aikatawa, ana sa ran Mr Banjman Fried zai bayyana a kotu yau Alhamis.

Biyu daga cikin abokan harkar sa sun musanta zargin.

ÆŠaya daga cikin lauyoyin matashin, Mr Wang, wanda ya ke karewa a gaban shari’a ya amince a nauyin da ke kansa, yana matukar bayar da handin kai a matsayinsa na shaida.

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp