fidelitybank

An mayar da Otel din da Messi ya zauna a Qatar dakin tarihi

Date:

Jamai’ar Qatar ta sanar da mayar da dakin otel din da Messi ya zauna, a yayin gasar cin kofin duniya da aka gudanar a kasar, karamin gidan tarihi.

Dakin wanda Messi ya zauna da abokinsa kuma tsohon dan wasan Argentina Sergio Aguero a karshen gasar, ya tashi daga dakin saukar baki a cewar kamfanin labarai ta Qatar.

Maimakon haka tuni shirye-shirye suka nuna za’a mayar da dakin dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafan Faransa Paris Saint- Gernamain, domin girmama dan wasan daga dalibai da bakin da zasu ziyarci karamin gidan ajiye tarihin.

Sun ce, za’a bar dakin a yadda yake, kuma za a bar shi ga baki, amma ba za’a amince a zuna a cikin sa ba matsayin gida.

Daktaktan yada labaran jami’ar ta Qatar, Hitmi al Hitmi, ya ce, dukkan kayan da su ke mallakin Messi ne zai zama abin tarhi ga dalibai da yaran kasar da ke tasowa nan gaba, domin shaida nasarar da Messin ya samu a lokacin gasar kofin Duniya da aka yi a kasar.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp