fidelitybank

An lalata akwaitn zabe 800 da rumfunan zabe 200 a Anambra – INEC

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta ce kusan akwatin zabe 800 da rumfunan zabe 200 aka lalata yayin wani hari da aaka kai wa ofishinta da ke Jihar Anambra.

Wannan harin na zuwa ne kasa da wata guda gabanin a gudanar da babban zabe na kasar.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a Jihar ta Anambra ta ce wasu ‘yan bindiga ne suka kai wannan harin kan ofishin nata da ke Ojoto cikin karamar hukumar Idemili South da sanyin safiyar ranar Laraba cikin wasu motoci hudu da ba a sanya wa lamba ba.

Karanta Wannan: Karancin man fetur zai kawo mana cikas – INEC

Kakakin rundunar Tochukwu Ikenga ya ce bayan maharan sun isa wurin sai suka jefa wasu abubuwa masu fashewa, kana daga baya suka kai wa ofishin ‘yan sandan da ke yanki tare da wani gida duka a kusa da ofishin hukumar zaben.

Sanarwar da ‘yan sanda ta fitar na cewa wani matashi ya rasa ransa sannan wani mutumin na daban ya sami raunuka inda aka tafi da shi asibiti.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp