fidelitybank

An kuma rantsar da Dr. Michael a matsayin shugaban hukumar zabe na jihar Enugu

Date:

Gwamna Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu, a jiya ya rantsar da Dr. Michael Ezeugwu Ajogwu, SAN, a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Enugu (ENSIEC), a karo na biyu.

Gwamnan ya kuma rantsar da Dr. Greene Anike-Nweze a matsayin memba na ENSIEC a karo na biyu.

Da yake jawabi bayan rantsar da shi, Dakta Ajogwu a madadin sa da takwarorinsa, ya gode wa Gwamna Ugwuanyi bisa irin wannan karamci da ya yi musu ta hanyar ganin sun cancanci yin wa’adi na biyu bayan sun yi nasarar kammala wa’adinsu na farko na shekaru biyar.

Babban Lauyan Najeriya (SAN) ya yi wa gwamnan alkawarin cewa za su gudanar da ayyukansu cikin aminci, kuma bisa doka da rantsuwar aiki.

A nasa jawabin, Gwamna Ugwuanyi ya taya su murna tare da yi musu fatan alheri a sabon wa’adinsu.

naija hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp