fidelitybank

An kulla yarjejeniya na shigo da man jirgi da fetur mai rahusa

Date:

Rikicin da ya barke tsakanin ‘yan kasuwar mai da kamfanonin jiragen sama ya tsaya cik, tun bayan da hukumar kula da harkokin man fetur ta kasa (NNPC), da kuma majalisar dokoki ta kasa suka kulla yarjejeniya ta wucin gadi, tsakanin ‘yan kasuwar man da kamfanonin jiragen sama, domin baiwa ‘yan kasuwan damar shigo da mai mai rahusa.

An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Manajan Daraktan Rukunin NNPC, Mele Kyari ya fitar ta shafin Twitter.

Sanarwar ta ce, kamfanonin jiragen sama sun samu lasisin shigo da mai, domin a shawo kan matsalar karancin man da ake fama da shi a fannin sufurin jiragen sama da hauhawar farashin kayayyaki a Najeria.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp