fidelitybank

An kori wasu manyan ma’aikatan CBN har su 100

Date:

Babban bankin kasa CBN ya kori ma’aikata sama da 100 cikin abin da bai gaza kwana 20.

BBC ta gano lamarin ya shafi sassan bankin da dama, amma ya zuwa yanzu an fara korar ne daga sashe uku.

Wadanda lamarin ya shafa yawancinsu masu manyan matsayi ne a CBN.

Yanzu mafi yawan ma’aikatan bankin cikinsu ya É—uri ruwa saboda rashin sanin mai gobe za ta haifar.

Babu dai wanda ya yarda BBC ta naÉ—i muryarsa kan lamari, wasu na cewa ko hukumomin bankin ba za su iya cewa komai ba saboda rashin sanin inda aka dosa.

CBN na ci gaba da bincike kan badaƙalar da aka tafka tun daga wasu shekaru da suka wuce baya.

Bayanai na cewa waɗan nan binciken da aka yi ba su shafi ɓangaren kuɗaɗen ketare ba da sauya fasalin naira, wanda anan gana ake tsammanin za a je kansu.

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp