fidelitybank

An kawo gawar sojan hayan Rasha dan kasar Zambia

Date:

A ranar Lahadi ne aka dawo da gawar sojar hayar nan dan Zambia da aka kashe a yakin Ukraine gida.

An kashe Lemekhani Nathan, ne a watan da ya wuce.

Kungiyar sojojin haya ta Wagner da ke Rasha ta ce ta dauki matashin ne haya daga daya daga cikin gidajen yarinta a inda ya ke zaman daurin rai da rai saboda ta’ammali ta miyagun kwayoyi.

Wagner ta ce da kanshi ya bukaci shiga cikin kungiyar.

Gwamnatin Zambia dai ta bukaci a yi mata cikakken bayani a kan mutuwar matashin dan kasarta.

Kamfanin dillancin labarai na AFP ta rawaito mai magana da yawun iyalan mamacin na cewa an kai gawarsa zuwa dakin ajiye gawa don yin bincike inda daga bisani kuma za a sanar da ranar da za a binne shi.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp