fidelitybank

An kashe ‘yan fashin Daji uku a Kaduna

Date:

Rundunar sojoji ta ce, ta kashe ‘yan fashin daji uku tare da ceto mutum 10 da aka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar.

Wata sanarwa ta ce dakarun sun yi nasarar kashe ‘yan bindigar ne a dajin Kabode da ke ƙaramar hukumar Chikun ranar Juma’a bayan sun yi musu kwanton-ɓauna.

Kafin haka, a ranar Alhamis kuma dakarun suka bi sawun wasu mutane da aka ce an sace a ƙauyen Danbaba na ƙaramar hukumar Igabi.

“Da ganin dakarun a Birnin Yero, sai ‘yan fashin suka gudu suka bar dukkan mutum 10 da suka yi garkuwa da su,” a cewar sanarwar da aka fitar a yau Asabar.

Ta ƙara da cewa an haɗa mutanen da iyalansu bayan likitoci sun duba lafiyarsu.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp