Ƙungiyar Kiristoci CAN, ta fitar da wata sanarwa da ke cewa hare-haren ‘yan bindiga sun yi sanadiyyar kashe limaman mujami’u 23 a jihar Kaduna.
Hakazalika, a cikin shekaru huɗu kawo yanzu lamarin ya kai ga rufe kimanin mujami’u 200 da ke faɗin jihar.
Shugaban ƙungiyar ta CAN reshen jihar Kaduna, Rev. John Hayab, ya bayyana damuwarsu kan lamarin da ya ce ya kai intaha. A tattaunawar wu da BBC.


