fidelitybank

An kammala ƙwashe sojoji da fararen hula a Ukraine

Date:

Wani babban jami’in soja a Ukraine ya ce, an kammala kwashe fararen-hula da sojojin da suka ji rauni a masana’antar karafa ta Azovstal da ke Mariupol a Ukraine.

Deny Prokopenko ya bayyan a cikin wani sakon bidiyo cewa har yanzu ana kokari wajen ganin an ciro gawarwakin wadanda suka mutu a yayin yakin.

Rundunar leken asirin sojin Birtaniya ta ce akwai kusan sojojin Ukraine 1700 da ba mamaki sun mika wuya a masana’antar ta Azovstal.

Shi kuwa ministan harkokin tsaron Rasha, Sergei Shoigu, ya bayyana cewa adadin sojojin da suka mika wuyan zai iya kai wa kusan dubu biyu.

Ya ce akwai zaman dar-dar a wasu yankuna da ke yammaci, muna kara daukar matakan kariya, a wanann yanayi jami’anmu na kara jajircewa.Sannan mun kara samar da wasu rundunoni soji don mu kai ga gaci.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...
X whatsapp