fidelitybank

An kama ‘yar sanda mai mukaim ASP da satar kanan yara

Date:

Gwamnatin jihar sokoto, ta ce ta karɓi yara ƙanana da aka yi safararsu daga jihar zuwa Abuja.

A ranar Talata ne rundunar ƴansandan Abuja ta ce, ta kama wata jami’ar ‘yansanda mai muƙamin mataimakiyar sufritanda da wata mata da ake zargin sun sato yaran da shekarunsu ba su fi biyar ba ciki har da jaririya ƴar makonni biyu.

Dr Jabir Sani Maihula kwamishinan lamuran addini na jihar Sokoto shi ne ya bi sawun yaran har zuwa Abuja bayan kwarmata masa matar da aka gani a tashar Sokoto ɗauke da yaran da ake zargi ba nata ba ne.

A cewarsa, ya ga yara guda uku, “babban ta ce min sunanta Asma’u, sannan biyun ƙanana ba sa iya faɗin sunansu.”

Dr Maihula ya ce, ya sanar da gwamnan jihar Sokoto halin da ake ciki inda kuma ya “tura kwamishinan ƴansanda na jihar domin tabbatar da cewa an kai yaran Sokoto da kuma waɗanda suka kama yaran.”

Ya bayyana cewa tun isar yaran jihar, an kai su asibiti ne domin duba lafiyarsu.

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp