fidelitybank

An kama ‘Yan Daba 22 da suka addabi mutanen Dorayi

Date:

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi riƙaƙƙun ƴan daba ne a unguwar Ɗorayi da ke jihar.

Matakin ya zo ne sakamakon ɓarkewar faɗa tsakanin ƴan daba a unguwar ranar Laraba.

Wani bidiyo da ya karaɗe shafukan zumunta ya nuna yadda aka ji wa wasu matasa raunuka a arangamar da aka yi.

Cikin wani bidiyo da kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya wallafa a shafinsa na Facebook, ƴan sanda sun bayyana sunan wasu mutum 30 da ake zargi ƴan daba ne da suka addabi Ɗorayi da ke ƙaramar hukumar Gwale.

A cewar kakakin rundunar, kwamishinan ƴan sanda na jihar Muhammad Usaini Gumel zai buɗe sabon ofishin yaƙi da ayyukan daba a unguwar ta Ɗorayi.

Rundunar ta ƙaddamar da shirin tuba da gyara halin wasu ‘yan daba a Kano, har ma ta ɗauki wasu kusan 50 aiki bayan sun tuba.

Kazalika, rundunar ta sha shirya wasanni tsakanin tubabbun ‘yan dabar da kuma ma’aikatanta a matsayin wani sabon salon yaƙi da halayayyar ta daba.

legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp