fidelitybank

An kama masu zambatar mutane ta Intanet har su 751

Date:

Rundunar ‘yansanda ta sanar da cewa ta kama mutum 751 da take zargi da aikata laifukan zamba ta intanet a 2024.

Kakakin rundunar, Olumuyiwa Adejobi, shi ne ya bayyana alƙaluman, inda ya ce sun yi sa’ar hukuncin kotu da ya ɗaure 14 daga cikinsu.

Ya ƙara da cewa akwai lamurra 508 da suke ci gaba da aiki a kansu zuwa yanzu.

Adejobi ya kuma bayyana cewa sun ƙwato jimillar kuɗi dala 840, 000 na mutanen da aka damfara, yayin da aka riƙe jimillar naira miliyan N914 da wasu dala 115,000 a asusun bankuna daban-daban, ciki har da na crypto.

Haka nan, rundunar ta yi nasarar ƙwato ababen hawa 26, da gidaje 16, da filaye 39, in ji Mista Adejobi.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp