fidelitybank

An kama kama ƴan Bindiga a jihar Filato

Date:

Dakarun rundunar ‘Operation Safe Haven’ sun kama wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da kuma kwato bindigogi a Angwan Mata da ke karamar hukumar Mangu a jihar Filato.

Wani mai sharhi kan harkokin tsaro, Zagazola Makama ya bayyana wannan ci gaban a ranar Laraba a hannunsa na X.

A cewarsa, farmakin, wanda aka gudanar a ranar Talata da misalin karfe 11:10 na safe da dakarun sashe na 8 suka yi, ya samo asali ne daga sahihan bayanan sirri dangane da ayyukan kungiyoyin masu dauke da makamai na asalin Mwaghavul a yankin.

Wadanda ake zargin, mai suna Innocent Nanpan (20) da Sebastine Samuel (20), an same su ne da wata bindigu da aka kirkira da harsashi guda hudu.

Wadanda ake zargin tare da makamai da alburusai da aka kwato, a halin yanzu suna tsare don ci gaba da bincike.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp