fidelitybank

An kama gawurtattun ‘yan fashi da makami a Legas

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta ce, jami’anta sun samu nasarar kama wasu gawartatun ‘yan fashi da makami, waɗanda ke ƙoƙarin guduwa bayan sun aikata fashin.

A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Benjamin Hundeyin, ya fitar ranar Asabar ya ce rundunar ta kama waɗanda ake zargin bayan da ta samu bayanan da ke cewa suna aikata fashi a kan haryar Ibeju zuwa Lekki.

Sanarwar ta ce bayan kama ‘yan fashi , an kuma kwato ƙananan bindigogi guda biyu, da kwanson zuba alburusai maƙare da alburusan , da manyan wayoyin hannu guda biyu.

Mista Hundeyin ya ce bayan fara gudanar da bincike ne kuma aka gano mutumin da ke sayar musu da makaman.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ya ce mutanen biyu, sun amsa cewa sun daɗe suna aikata fashi a wannan wuri, ya kuma ce za a gurfanar da su a gaban kotu da zarar an kammala bincike.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp