fidelitybank

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Date:

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar sojojin saman Najeriya NAF a karkashin Operation Hadin Kai, sun kai hari kan wasu muhimman maboyar ‘yan Boko Haram a Tumbumma Baba da Chiralia a kudancin Tumbuns na jihar Borno.

Air Commodore Ehimen Ejodame, Daraktan Hulda da Jama’a da Yada Labarai na Hedkwatar Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya kara da cewa, “aikin sahihan bayanan sirri, jirgin NAF ya kai hari kan wasu gine-ginen ‘yan ta’adda da aka ruwaito ana amfani da su wajen adanawa da hada kai, inda suke kai hare-hare kai tsaye tare da gurgunta hare-haren da aka shirya domin kawo cikas ga bukukuwan Sallah.

Sanarwar ta ce, harin da aka kai ta sama ya halaka ‘yan ta’adda da dama tare da lalata wasu muhimman kayayyakin aiki a yayin farmakin.

“Wannan mataki na riga-kafin,” a cewar Ejodame, “yana jaddada kudurin sojojin saman Najeriya na kare rayukan fararen hula da kuma tallafawa manufofin tsaron kasa.”

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp