fidelitybank

An kai Dan Najeriya zuwa Amurka bayan ya zambaci wani Bature har ya mutu

Date:

An tasa ƙeyar wani ɗan Najeriya zuwa Amurka domin fuskantar tuhuma kan zargin amfani da hotunan tsiraici domin tatsar kuɗi kan yaro bature, lamarin da ya kai ga yaron ya kashe kansa.

Dan Najeriyar, Hassan bin Hussein Abore Lawal ya kasance yana bayyana kansa a matsayin budurwa a shafukan sada zumunta, inda ya yi amfani da hakan wajen yaudarar yaron mai suna Gavin Guffey, wanda ya riƙa turo masa hotunan tsiraici.

Daga baya Hassan ya yi barazanar yaɗa hotunan idan yaron mai shekara 17 bai tura masa kuɗi ba.

Yanzu haka Lawal, mai shekara 24 a duniya na iya fuskantar hukuncin ɗaurin rai-da-rai idan aka tabbatar da laifin nasa.

naija news legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp