fidelitybank

An kafa kwamitin bincike kan kisan ƴan sandan Anambra

Date:

Babban sifeton ‘yan sanda, Usman Baba Alkali, ya kafa kwamiti na musamman domin binciken zarge-zargen kashe-kashe da ake yi wa jami’an rundunar a jihar Anambra.

Rahotonni a kafofin sada zumunta sun zargi wasu jami’an ‘yan sandan a jihar da nuna rashin ƙwarewar aiki, tare da aikata kisan kai.

A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar Olumuyiwa Adejobi ya fitar ranar Juma’a ya ce jami’an da ake zargin sun bayyana a shalkwatar rundunar da ke Abuja kan zarge-zargen da ake yi musu na kisan kai.

Adejobi ya ce jami’an sun hallara a harabar shalkwarat rundunar ne bisa umarnin sifeton ‘yan sandan ƙasar na fara gudanar da bincike, domin gano ainihin gaskiya kan zarge-zargen da ake yi musu tare da ɗaukar matakin da ya dace a kansu.

An dai bai wa kwamitin mako biyu da ya gabatar da sakamakon binciken nasa.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp