fidelitybank

An janye dokar hana fita a jihar Kaduna

Date:

Majalisar zartaswar jihar Kaduna ta janye dokar hana fita da aka sanya a fadin jihar dama Zaria bayan kyakkyawan nazari tare da tabbatar da komai ya dai-daita a jihar.

Majalisar karkashin jagorancin gwamna Uba Sani, ta ce an janye dokar hana fitar da ke aiki a yanzu daga karfe 8 na safe zuwa 6 na yamma gaba É—aya.

Dokar za ta fara aiki ne daga yau Talata.

To sai dai kuma Majalisar zartaswar ta buÆ™aci al’ummar jihar da su kiyaye doka da kuma kaucewa shiga duk wani rikici ko tashin hankali da zai iya kawo wa jihar matsala.

An kuma buÆ™aci mazauna jihar da su kaucewa gudanar da duk wani taro ba bisa Æ™a’ida ba.

Daga nan gwamnatin jihar ya sha alwashin tabbatar da tsaron rayuka da ma dukiyoyi al’umma.

An sanya dokar hana fitar ce bayan tarzomar da ta ɓarke a lokacin zanga-zangar matsin rayuwar da aka yi a fadin Najeriya.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Æ´an Æ™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp