fidelitybank

An harbe mutane 6 da raunata 10 a Amurka

Date:

Mutum aƙalla shida ne aka kashe tare da raunata wasu 10 sakamakon harbe-harbe a Sacramento da ke Amurka, a cewar ‘yan sandan California.

Mutane sun fara neman gidan ɓuya daga kan titi bayan sun ji ƙarar harbi daga yankin da ke cike da gidajen cin abinci da na shan giya a yau Lahadi.

‘Yan sandan suna shawartar mazauna yankin da su ba ta duk wasu bayanai da suka sani da zai taimaka wajen gano maharan. In ji BBC.

Shugaban ‘yan sandan Sacramento Katherine Lester ta faɗa wa manema labarai cewa ‘yan sanda da ke kusa da yankin da lamarin ya faru sun ji ƙarar harbe-harbe da misalin ƙarfe 2:00 agogon ƙasar – 10:00 agogon Najeriya da Nijar.

“Wannan bala’i ne mai girma,” a cewarta.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...
X whatsapp