fidelitybank

An harbe dalibin BUK da ya fito da sakamako na First Class a Anambra

Date:

An kashe Sule Mathew, wanda ya kammala karatun digiri na farko a fannin sadarwa a Jami’ar Bayero Kano (BUK), a Anambra.

An harbe Mathew ne wanda ya fito da sakamako mafi kyau na First Class tare da wasu fasinjoji a Ekwulobia a lokacin da suke shirin yi wa kasa hidima na (NYSC).

A cewar PRNigeria, an ajiye gawar Mathew a babban asibitin Ekwulobia.

Manaja Salis, wani abokin karatun marigayin wanda kuma aka ce sun yi aiki tare da shi, ya ce, “Mathew ya na daya daga cikin daliban farko da suka fara horas da cibiyar PRNigeria dake Kano a shekarar 2019,” in ji Salis.

ā€œYa rasa mahaifinsa ne a watan Yuni, ā€˜yan watanni kafin jarrabawar karshe, kuma ya kammala karatunsa a matsayin babban dalibin sashen mu a watan Agustan 2021 kuma zai yi rajistar shiga shirin NYSC na tilas a mako mai zuwa.

ā€œYa kasance a kan shirin sada zumunci na watanni 6 wanda ba na zama ba wanda ke ba da horo, kuma ya na ba da jagoranci ga matasa masu fafutukar ganin an kawo sauyi ga dimokradiyya – Gidan ‘Yanci.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp