fidelitybank

An haramta wa manyan motocin dakon man fetur hawa tituna a Najeriya

Date:

Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA ta bayyana haramta wa tankokin dakon man fetur ɗaukar lita 60,000 daga ranar 1 ga watan Maris mai zuwa domin rage yawaitar haɗurran tankokin dakon man mai a kan titunan ƙasar.

Babban daraktar hukumar, mai lura rarrabawa da wuraren adana man, Ogbugo Ukoha ne ya bayyana hakan lokacin da yake zantawa da menama labarai bayan taron masu ruwa da tsaki na hukumar.

Ya ce ɗaukar matakin ya zama wajibi la’akari da ƙaruwar haduran tankokin mai a kan titunan ƙasar, da a wasu lokuta ke zuwa mummunar asarar rayuka.

Ya ce taron masu ruwa da tsakin – wanda ya samu halarta hukumomin tsaro da masu kula da sufuri kamar hukumar DSS da ta hukumar kiyaye aukuwar hadura da ƙungiyoyin NARTO da NUPENG da SON da DAPPMAN da MEMAN da NMDPRA – ya ɗauki matakin cewa ba za a bar duk tankar da ke ɗauke da litar mai fiye da 60,000 ta hau kan titi ba.

A baya- bayan nan dai hatsuran tankokin man fetur a ƙasar ya haifar da asarar rayuka masu yawa.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp