fidelitybank

An haramta nuna fim mai fadan Daba da harkar Daudu a Kano

Date:

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, ta sanar da matakin haramta shirya fina-finan da ke nuna faɗan daba da harkar Daudu.

Shugaban hukumar, Abba El-Mustapha ne ya sanar da matakin ranar Laraba bayan ganawa da manyan ma’aikatan hukumar tace fina-finai na jihar da wasu wakilai daga masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood.

Bayanin na ƙunshe cikin sanarwar da jami’in yaɗa labarai na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman ya sanyawa hannu.

El-Mustapha ya bayyana cewa, hukumar tana da sahhalewar doka ta dakatar da duk wani fim da take ganin zai ci karo da tarbiyya da al’adar al’ummar jihar Kano.

Shugaban hukumar ya kuma bai wa masu shirya fina-finai nan da wata ɗaya da su gyara ayyukansu kafin dokar ta soma aiki.

Ya kuma ce, “Lokaci ya wuce da za a naɗe hannu kan fina-finan da ke gurɓata tarbiyyar al’umma”. In ji Abba.

legit.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp