fidelitybank

An haramta harba tartsatsin konckout a Zamfara saboda Kirsimeti

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta haramta sayarwa tare da amfani da abubuwan tartsatsin wuta a lokutan bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a fadin jihar.

A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar SP Mohammed Shehu ya fitar ya fitar, Kwamishinan ‘yan sandar jihar CP Kolo Yusuf ya gargaÉ—i iyaye da su sanya ido kan ‘ya’yayensu domin tabbatar da cewa sun zama masu kiyaye doka da oda.

Haka kuma sanarwar ta gargaÉ—i direbobi da su zama masu kula a yayin tuÆ™i, da bin duka dokokin amfani da hanya tare da bai wa jami’an tsaro haÉ—in kai kafin da lokutan bukukuwan da kuma bayansu.

Daga Æ™arshe kwamishinan ‘yan sandan jihar ya umarci al’umar jihar da su yi amfani da lokacin bikin kirsimetin wajen yi wa jihar da ma Æ™asa baki É—aya addu’o’in samun zaman lafiya

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp