fidelitybank

An haramta haƙar ma’adanai a Zamfara

Date:

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya haramta dukkan ayyukan hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a faɗin jihar, inda ya buƙaci jami’an tsaro su ɗauki tsauraran matakai kan waɗanda suka yi biris da umarnin.

Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris ya fitar a ranar Asabar, ta ce gwamnatin jihar ta lura cewa aikin hakar ma’adinan ba bisa ka’ida ba ya taka rawa wajen ƙaruwar ayyukan ƴan bindiga a jihar.

Gwamna Dauda ya ce lokaci ya yi da za a kawo karshen hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba da kuma ɗaukar matakai da za su kare lafiyar mutane.

“Na bai wa jami’an tsaro umarnin harbi kan duk wanda aka samu yana hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba.

“Mun ɗauki matakin ne don tabbatar da lafiyar al’ummar Zamfara da kuma jan kunnen masu aikata irin wannan laifi,” in ji gwamnan.

Dauda ya kuma ce sun ɗauki matakin ne domin ganin albarkatun jihar sun dawo karkashin ikon gwamnati

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...
X whatsapp