fidelitybank

An haramta fitar da Jakuna a Afrika

Date:

Ƙungiyoyin ba da agaji ga dabbobi sun yi maraba da dokar haramta safarar fatar jaki da aka kafa a faɗin Afirka.

Wannan dokar dai ya haramta yanka jakai a ƙasashe 55 na Afrika.

Shugabannin kasashen Afirka sun amince da haramcin ne a karshen taron kungiyar Tarayyar Afirka da aka kammala a kasar Habasha ranar Lahadi.

Dr Onyango ya shaida wa BBC cewa haramcin zai kare jakai da kuma rayuwar miliyoyin da suka dogara da su.

Buƙatar fatar jakan dai na da nasaba da shaharar wani maganin gargajiya da ake yi da fatar jaki me suna Ejiao a ƙasar China.

Wasu sun yi imanin Ejiao yana da fa’idodin hana tsufa da kuma lafiyar jiki, kodayake wannan ba shi da tabbas.

Wata ƙungiyar agaji mai suna ‘The donkey sactuary ta kira wannan sana’ar na saye da sayaa da fatar jaki a matsayin “mummuna da rashin dorewa” inda ta ce sana’ar ta yi sanadin raguwar jakai a faɗin duniya musamman a kasashen Afirka da Kudancin Amurka.

Kimanin kashi biyu bisa uku na adadin jakai miliyan 53 na duniya ana kiyasin suna Afirka ne.

Ana kallon haramcin a matsayin wani muhimmin mataki na kiyaye wadannan dabbobi da kuma tallafawa al’ummomin karkara da suka dogara da su don jigilar kayayyaki da kuma ayyukansu na yau da kullum.

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp