fidelitybank

An hallaka riƙaƙƙun ƴan fashin da suka addabi yankunan Abuja da kewaye

Date:

Rundunar yan sandan ta ce, ta halaka wasu rikakkun yan bindiga da suka addabi Abuja da Kaduna da Kogi da Nassarawa a kokarin da jami’anta ke yi na murkushe masu garkuwa da yan bindiga a kasar.

Ta ce jami’anta karkashin rundunar FID-IRT ta musamman ne suka kai samame kan maboyar yan bindigar a Gitata da ke jihar Nassarawa.

Wata sanarwa da kakakin hedikwatar rundunar yan sanda, ACP Olumuyiwa Adejobi ya fitar ta ce an gano bindigogi kirar AK47 da muggan makamai da leda makare da alburusai.

Rundunar ta ce mutanen da aka halaka suna da hannu wajen kai wa yan fashin daji makamai.

Rundunar ta ce za ta ci gaba da daukar matakai na kawar da masu aikata miyagun laifuka tare da tabbatar da doka da oda da kuma zaman lafiya a fadin Najeriya.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...
X whatsapp