fidelitybank

An gurfanar da mutmin da ya yi zambar Naira miliyan 6 a Kano

Date:

Kotun shari’ar musulunci a yankin Birgade a Kano karkashin mai shari’a, Isa Rabiu Gaya, an gurfanar da wani mutum, Abdulkuddus Akilu, bisa tuhumarsa da zamba cikin aminci.

Mai gabatar da kara Ditective Aliyu Abidin shi ne ya karanto masa kunshin tuhumar, amma ya musanta laifin.

A na zargin mutumin da karbar kudi Naira miliyan shida a hannun wanda yai karar, Mustapha Lawan Gogari a matsayin zai ba shi dalar Amurka, amma daga bisani babu Naira kuma babu Dalar, hakan ya sanya a ka gurfanar dashi a gaban kotu.

Sai dai kotun ta kara tsayar da shi a hannun beli, sannan wanda zai tsaya masa har idan yagudu zai biya kudin da ya karba Naira miliyan shida, za kuma a ci gaba da shari’ar a ranar 14 ga watannan domin ci gaba da sauraran shari’ar.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp