fidelitybank

An gargaɗi Natasha kan yin duk wani taro a jihar Kogi na siyasa

Date:

Rundunar ƴansanda ta jihar Kogi ta nemi da Sanata Natasha Akpoti ta soke shirinta na yin gangamin bikin Sallah a mazaɓarta ta Kogi ta tsakiya.

A wata sanarwa da rundunar ta fitar ranar Talata, mai ɗauke da sa-hannun kakakin ƴansandan na jihar, ASP William Aya, kwamishinan ƴansandan jihar, William Ɗantawaye ya ce gangamin ya ci karo da haramcin gudanar da gangamin siyasa da gwamnatin jihar ta yi ranar Litinin.

“Kiran a soke gangamin ya zama dole ne bisa rahotannin sirri da muka samu dangane da ƙoƙarin wasu ɓata gari na yin karkatar da gangamin zuwa wani abu daban da ka iya jefa jihar cikin tashin hankali. Kuma rundunar ƴansandan ba za ta zura ido ta bar duk wani abun da zai jefa jihar mai zaman lafiya zuwa tashin hankali ba.” In ji sanarwar.

A watan da ya gabata ne dai zauren majalisar dattawan Najeriya ya dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bisa zargin rashin da’a, bayan ta zargi shugaban majalisar, Godswill Akpabio da cin zarafi da neman ta da lalata.

A baya-bayan nan ne kuma wasu jama’ar da aka ce daga mazaɓarta ne suka aike da ƙorafi zuwa hukumar zaɓe inda suke son yi mata kiranye.

To sai dai magoya bayanta sun shirya gangamin nuna goyon baya a jihar ta Kogi,

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp