fidelitybank

An gano wanda ya yi yunƙurin kashe Trump

Date:

Hukumar tsaro ta FBI ta bayyana sunan mutumin da ake zargi da yunƙurin kashe tsohon shugaban Amurka Donald Trump a wajen yaƙin neman zaɓe.

Hukumar ta ce sunan mutumin Thomas Matthew Crooks, kuma ɗan asalin yankin Bethel park ne a Pennysylvania.

FBI ta ce tana binciken lamarin a matsayin yunƙurin kisan kai, kuma ba zata yi ƙasa a gwiwa ba wajen kammala bincike.

Hukumar ƴan sandan Pennsylvania ta ce hankali ya kwanta a yankin domin kuwa babu sauran barazanar aikata wani laifin mai kama da wannan.

Hukumar leƙen asirin Amurka ta ce ”an harbe mutanen da ake zargi da kai harin kuma ya mutu nan take,” kamar yadda mai magana da yawun hukumar Anthony Guglielmi ya tabbatar.

Ya ƙara da cewa akwai wani ɗan kallo da aka kashe a wajen, yayin da wasu mutane biyu suka samu rauni.

FBI ta ce mutumin da ake zargin ba ya ɗauke da wata shaida mai bayani a kansa, amma za a gudanar da gwajin ƙwayar halitta domin gano cikakken bayanan sa.

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp